Shahararren jarumin kannywood adam a zango yakoma jam,iyyar PDP .

Jarumi adam a zango kwanakin da suka gabata ya fito a social media yana bayyana cewa shi ba mawakin siyasa bane kuma shi ba dan siyasa bane kawai yana supporting din wanda zai kawo cigaba a kasarmu kuma talauci yayi kaura da kasarmu.