Kalli sabbin hotunan maryam yahaya na 4+4 next level wanda suka ja hankalin mutane sosai.

Tayi wannan hoton ne domin nuna ma mutane ra,ayinta a bangaran siyasar kasarmu.