Kalli hotunan jarumi Adam a zango da masoyanshi.

An kiyasta duk masana,antar kannywood babu wani jarumi da yakai Adam a zango sakamar masoyansa fuska har suyita yin hotuna baya gajiya