Jarumi Adam a zango yanxu kuma yakara kumawa APC.

Yanxu babu abinda ke yawo a bakin mutane sai dama neman kudine suka kai shi PDP yanxu zamu jira mu kuma kara jin dalilinsa na komawa APC domin mu antayo muku shi da zafi zafinsa mungode da ziyartar wannan shafi namu mai albarka.