Buhari, da matarshi Aisha Buhari sun fito domain kada kuri,a a Daura (hotuna)

Dubi hotuna na farko na Buhari da matarsa, Aisha Buhari da suke zabe a Daura, jihar katsina.
Shugaba Buhari, wanda shi ne dan takara na Jam'iyyar All Progressives Congress, an karrama shi bayan ya fito yin zabe a daidai karfe 8 na safe kuma ya zabe shi a 8:07 na safe.
Shi da matarsa, Aisha, sun zabe a zabuka na Shugaban kasa , a Daura.