Yan makarfi sunata kone kone na tsintsiya wacce ita tace inkiyar apc.

Ko menene dalilinsu nayin haka da alama bazasu kara zabar apc bane shiyasa.