Tsaffin shuwagabannin PDP 7 da suka koma APC

Ko Kun San Cewa Zuwa Yanzu Tsoffin Shugabannin PDP Na Kasa Su Bakwai Ne Suka Sauya Sheka Zuwa APC?
Ga sunayensu;
1. Adamu Mu'azu (Bauchi)
2. Bamanga Tukur (Adamawa)
3. Barnabas Gemade (Benue)
4. Ali Madu Sheriff (Borno)
5. Jim Nwodo (Anambra)
6. Ogbulafor (Imo)
7. Audu Ogbe (Benue)