Sarkin Waka naziru m Ahmed ya haskaka a wadannan hotunan.

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Wakan sarkin Kano kenan a wadannan hotunan nashi da ya haskaka, muna mai fatan Alheri.