Nura m inuwa yakoma mawakin siyasa

Wannan waka da nura m inuwa yayi mah atiku ta jawo cece_kuce mutane sai mamaki suke menene dalilin da yasa yayi wannan wakar ko shima yafara komawa mawakin siyasa neh ma,ana ta kare masa yanxu aa koh kuwa ya fara komawa wakar maroka ku biyo mu a wannan shafi zamu kawo maku cikakken dalilin sa nayi mah atiku waka haryanxu mutane makaki su.