Nura m inuwa ya bada amsa akan wakar da yayi ma atiku

Toh dama munyi muku alkhairi zamu kawo maku cikakkiyar amsar da nura m inuwa zai amsa ma mutane akan wakar ta yayi mah atiku
Amsa>ni ba mawakin siyasa bane amma waka sana,a tace kuma wannan wakar banyi ta da tozarci bah nayi neh saboda sana,a tace
Misali>kai ne kake kasuwanci sai wata abokin gabar makwabcin ka yazo zakuyi kaauwanci dashi zaka ce aa nibazan kasuwanci da kai bah saboda ka baku shiri da makwabcina hakan baitaba yiwuwa saboda haka ni nayi waka neh saboda biya nine bawai don naji dadi bah koh tozarta wani .
Kashen zance kenan dafatan kunji dadin ziyartar wannan shafi namu mungode ku kasance da wannam shafi namu