Liverpool ta bada tazarar maki 7 a saman teburin Frimiya da kyar

Kwallon da Mohamed Salah yaci daga bugun daga kai sai golace ta tseratar da Liverpool da kyaar a hannun Brighton a wasan da suka buga yau wanda a haka aka tashi wasan Liverpool na cin 1-0.