Karanta yanda wannan yarinyar ta tsira daga hannun masu satar mutane da harbin bindiga a kanta.

Wannan wata karamar yarinyace da ta da ta tsallake hannun masu garkuwa da mutane da kyar da harbin bindiga a kanta a hanyarJibiya zuwa Zurmi cikin jihar Zamfara.

An yi garkuwa da kakarta da sauran wasu fasinja 10.

Muna fatan Allah ya bata lafiya su kuma wanda aka yi garkuwa dasu Allah ya bayyana su.