Karanta abinda Bashir Ahmad yace akan ziyarar shugaba Buhari a Bauchi

Soyayya ta tsakani da Allah, ita ce irin soyayyar da ‘yan Nigeria ke yi wa Shugaba Muhammadu Buhari a duk inda yaje. Yau mun ga irin wannan soyayya a Bauchi.
Irin soyayyar da ‘yan NIGERIA ke yi masa ya sa ya dage don ganin gwamnatinsa ta gudanar da ayyuka a kowane lungu da sakon kasar nan.