Kalli yan matan da suka yi haddar Qur'ani cikin shekaru ukku.

Wannan bawan Allahn yayi murnar haddar Qur'ani da 'ya'yanshi biyu suka yi, ya bayyana cewa shekaru 3 suka yi kamin su samu haddar kuma yana Alfahari dasu.