Kalli yadda wani masoyin buhari yayi zanansa sak shi babu wani banbanci.

Ni sunana samaila umar ina rayuwata a jihar katsina karamar hukumar malumfashi kuma zane bah sana,a ta bace ni ina aikin hannu neh na riga nayi wannan zanan ne badan komi bah sai dan ina goyan bayan baba buhari nagode.