Kalli wasu zafafan hotunan Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah,muna mata fatan Alheri.