Kalli wasu zafafan hotunan Aisha Aliyu tsamiya na wannan satin.

Duk da dai mun jima bamu kawo muku sabbin hotunan Aisha tsamiya bah to yau ga wasu kayatattun hotunan ta nan mun kawo dafatan kuna jin dadin ziyartar wannan shafi namu mungode .