Kalli wasu kyawawan hotunan hassana muhd wanda suka birge mutane sosai.

Shahararriyar jarumar kannywood wacce take cikin zamaninta yanxu hassana muhd wacce film dinta na farko shine mujadala tana yima masoyan barka da weekend.