Kalli wasu kyawawan hotunan bilkisu shema yar kwalisa.

Shahararriyar jarimar nan ta shirin din kannywood wato bilkisu shema ta saka wannan hotunan neh a shafinta na instagram a yayin da take yima masoyanta fatan alheri.