Kalli wasu hotunan amina amal wanda suka janwo mata zagi da tsinuwa saboda ta fiddo tsaraicinta waje.

Tayi wannan hoton ne domin ta birge masoyanta daka bisani sai masoyan nata suka koma zaginta