Kalli Ministan ilimi yayinda ya kaiwa Sheikh Dahiru Bauchi ziyara

Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu kenan a wannan hoton yayin da ya kaiwa shehin malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Bauchi ziyara.