[post by samaila umar lameedo]

Kalli Ibrahim Maishunku sanye da hular yakin neman zaben Buhari yayi 4+4

Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishunku kenan a wadannan hotunan nashi inda ya saka hular yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari sannan yayi inkiyar 4+4.