Kalli hotunan hafsat idris a fagen daga wato aiki.

Tayi wadannan hotunan ne yayin da suke shooting na film domin ta farantawa masoyanta.