Kalli hoton Maryam Gidado da Ibrahim Maishinku da ya jawo cece-kuce

Taurarin fina-finan Hausa kenan a wannan hoton, Maryam Gidado da abokin aikinta, Ibrahim Maishunku, da sauransu, hoton ya dauki hankula sosai akai ta cece-kuce akai bayan da Maryam din ta dorashi a dandalinta na sada zumunta.