Kalli dan dazon jama'ar da suka fito tarbar Osinbajo a Naija

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wadannan hotunan yayin da yaje jihar Naija yakin neman zabe, jama'a da damane suka fito inda suka nuna mai goyon baya.