Bleazing Hot: Yadda Zakai Unlimited Free Browsing And Download Sabon Settings -2019

Inayi Wa Duk Kanin Maziyarta Shafina Barka Da Sake Ka sancewa Tareda Ni
Kamar Yadda Nai Muku Alqawarin Kawo Muku Sabuwar Hanayar Free Browsing
Wanda Zaka Iya Yin Komai Dashi Sannan Zaka Iya Download Files Koda Yakai 100GB
Wannan Garabasar Tanada Matuqar Amfani Musan Man
Ga Yarana Wato Kanawa
Dan Nasan Sune Kadai Basu Iya Siyan Data Sai Dai Sujira Murage Musu
Lolz.
Da Farko Ka Tabbatar Wayar Ka Tanada 3G Mai Kyau Sannan Ka Ranta WannannDarasin Da Kyau Domin IndaibKaga Wani Matsala Akan
Connection Din Toh Daga Kaine Baka Hada Kamar Yadda Nace Ba
Ka Shiga Nan Kayi
Download
Psiphon VPN

DOWNLOAD PSIPHON NOW
Bayan Ka Bude Application Din
Amma Ka Tabbatar Layin Naka Babu Data Ko1
Saika Settings Kamar Haka
👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎
Remove Port : ✔️ ( Kayi Tick Akansa)
Proxy Type: Real Host
Proxy Server : mtn1app.mtn.com
Real Proxy Server: Default
Saika ------>> SAVE

Daga Nan Saika Duba Sama Zakaga
-------->>> OPTIONS
Ka Shiga
Shiga
More Options
Connect Through an HTTP: ✔️ (mark)
Host Address: 10.199.212.2
Port: 8080
Daga Nan Saika
Back 🔙🔙
Ka Tava
STATS
Ka Click a
---------->>> Start
Anan Take Zaiyi
Connected
Allah Bada Sa, a
Ina Fata Zaku Amfana Da Wannan Hanyar Sannan Ku Kasance Tareda Mu A Kowani Lokaci A Wannan Shafin Domin Samun Darusa Na Musan Man
Sannan Idan Har Wannan Darasi Ka Karu Dashi
Kayi Share Domin Wasu Su Qaru Damu
Hakan Ne Zai Bamu Kwarin Guiwa Domin Anan Ne Zamu Gane Lallai Kuna Tareda M