Bana bana ra,ayin auren me kudi<>Jamila Nagudu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu ta bayyana cewa ba ta son auren me kudi a wata hira da tayi da kafar sadarwa ta Kannyflix .
Jamila a cikin wata hira da Kannyflix yayi da ita ta bayyana cewa bata son auren me kudi sosai saboda tana son mutumin da be da kwaramniya da yawa akanshi, wanda zai bata lokacinta a matsayin matarshi.
Ta kuma ce bata son auren talaka shima amma dai wanda zai bata kulawa yanda ya kamata yafi.