Kayatattun hotunan shugaba Buhari a gurin bikin tunawa da 'yan mazan jiya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan tare da mataimakinshi, Farfesa Yemi Osinbajo da shuwagabannin majalisar tarayya, Bukola Saraki da Yakubu Dogara da sauran manyan jami'an gwamnati a wajan bikin tunawa da 'yan mazan jiya.