[post by samaila umar lameedo]

DOWNLOAD HERE

Umar M Shareef Ya Sake Dawowa Da Wata Wakar Mai Zafi... Mai Taken 'SARINA" Wakar Yayita Ne Cikin Salon Hiphop, Sanna Shahararren Mawakin Kudun Nan Wato "Selebobo" Ya Dau Nauyin WaKar

Ga Kadan Daga BaituKan CiKin WaKar


Sarina Sarina Sarina,Sarina Sarina Sarina,Sarina Sarina Sarina

*Nayi MafarKi Munyo Aure,
*Mun Dena Tadi Cikin Zaure,
*Tsaya Tsaya Gudu Gudu Ya Kare,
*Kowa Ya Shaida Har Mun Tare,
*Ta Bani Dukkan Soyayya,
*Tace Dani Ba Qiyayya,
*Tunda Naje Saita Daura Tukunya,

*Soyayya Guda Ce,
*Mai Nema Ya Dace,
*Allah Sa Mu Dace,
*Don KyautarKa Ce,
*Kankar Karya Kwance,
*Aboki KarKa Kunce, 
*Baiwa Ai Baiwa Ce Tawa Wakace