[post by samaila umar lameedo]

DOWNLOAD HERE

Umar M Shareef *Verse 1*

* Yan MataZo Muyi Soyayya,
* Duk Abinda Kike So Na Shirya,
* Zo Muje Ummara Ce Saudiyya,
* Kin Daina Hawayeee,
* Ki Fadama Kawayeee,
* Zakiga Gata Ranar AurenKi,
* Alkawari Nayi Sai Kin Hau DoKi,

* Baby Dan Tsayaa, 
* Akwai Zance Dayaa,
* Don Kin Hadu GasKiyaa,
* Kuma Kin Iya Kwalliyaa,

* Baby Danciya, 
* Ki MatsoMuyi Cashiyaa,
* DonKin Iya Kwalliyaa,

Lillin Baba *Verse 2*

* Yan Mata Tsaya Kiji,
* Soyayya Ki Agaji,
* Don Naga Kina Da Aji,
* Zan Baki Kudina In KaiKi Haji,
* Ni Akan SanKi Sam BanaJi,
* Kicewa KawananKi Kinyi MiJi,
* Gani GareKi, Yan Mata.
* Ni Ina RokonKi, Yan Mata,
* So Bani In BaKi, Yan Mata,
* Ni Ina KaunarKi, Yan Mataaa,

*Curus*

* Baby Dan Tsayaa, 
* Akwai Zance Dayaa,
* Don Kin Hadu GasKiyaa,
* Kuma Kin Iya Kwalliyaa,

* Baby Danciya, 
* Ki MatsoMuyi Cashiyaa,
* Kin Hadu GasKiya
* DonKin Iya Kwalliyaa,

Umar M Shareef *Verse 3*

*Naso In GanKi A Kowace Safiyaa
* HotonKi In Kalla Kafin Kwanciya
* Arai Kika Zauna
* Ko Yaushe Inayin Murna
* Duba A Idona
* FusKarKi Ciki Ta Nuna

Lilin Baba *Verse 4*

*Naga Mata Na LeQe
* BanSon Wata Ni Sai Ke 
* Ni Kiban 
* SonKi Kiban
* Kin Shiga Raina Cikin Soyayya

*Curus*

* Baby Dan Tsayaa, 
* Akwai Zance Dayaa,
* Don Kin Hadu GasKiyaa,
* Kuma Kin Iya Kwalliyaa,

* Baby Danciya, 
* Ki MatsoMuyi Cashiyaa,
* Kin Hadu GasKiya
* DonKin Iya Kwalliyaa,