[post by samaila umar lameedo]DOWNLOAD MUSIC HERE

*Kamar Da Wasa So Ya Shiga Zuciyata...
*A Ciki Yay NisaYa Samu Guri Ya KwantaBabu Mai CiresaTunda Ya Riga Ya Mallaketa.
*Zokiji Manuffata..
*Muzan MiJi Da Mata..
*Kece Zan Baiwa Kulata..
*Ako Da Yaushe Ba Batun Gajiya..
*Sabo Da Kauna.
*Na BaKi Kaina.
*Yadda Kika So Haka Za'ai.
*Ba Cin Amana.
*Idan Da Raina.
*Auren Ki Bani Canja Ra,ayi.
*Soyayya Ce Nake Miki Domin Allah..
*Kema Kiyi Mini Bamu Samin Matsalaa..
*KaunarKi Niyi Rowa.
*Bana Hadata Da Kowaa.
*Sai Inshiga Kushewa, Idan Na RasaKi Cikin Duniya..