[post by samaila umar lameedo]
Mata 100: Uwar da ke goya 'balagaggen' danta ta kai shi jami'a

LABARAI DAGA 24BLOG
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Sima Sarkar ta kan dauki danta ta kai shi makaranta tun yana dan shekara shida.
Wani hoton yadda ta dauki Hridoy Sarkar mai shekara 18 ta kai shi jami'a ya zana jarabawa ya yadu kamar wutar daji a kafafen sada zumunt.
To ko ya ci wannan jarabawar? Kalli bidiyon don ganin me ya faru.