[post by samaila umar lameedo]
kyawawan Hotun rahama sadau tareda fati washa kenan a gurin daukar wani fim da suke haskawa

muna yi masu fatan alheri