Online counter

Zan ci gaba da shugabancin Obasanjo ne idan nayi nasara - Atiku

Zan ci gaba da shugabancin Obasanjo ne idan nayi nasara - Atiku

LABARAI DAGA 24BLOG
Atiku ya kasance mataimakin shugaban kasa a gwamnatin Obasanjo daga 1999 zuwa 2007.
Atiku wanda ya bayyana ziyarar a matsayin mai dunbin tarihi a gare shi, Obasanjo dama kasar, yace ba don horarwa ta tsohon ubangidan nasa bad a kuma damar da ya basa na zama mataimakin shugaban kasa ba toh da bai kai inda yake ba a yanzu.
Yace lokaci yayi da ya kamata suyi aiki tare domin sake lamuran kasar zuwa tafarki na gaskiya, hadin kai da kuma ci gaba.
Da yake bayyana ranar a matsayin mafi farin ciki a rayuwarsa, Atiku yayi alkawarin cewa zai ci gaba daga inda shugabancin Obasanjo ya tsaya a 2007

Post a Comment

0 Comments