Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi 5 Na Wannan Makon

HOTUNA DAGA 24BLOG
Ɗaya daga cikin fitattun jarumai Mata a masana'antar Kannywood Nafisa Abdullahi ta saki sababbin hotunan ta na wannan makon a shafin instag
Inda da yawa cikin masoyan ta suka yaba da hotunan, tare dayi mata fatan Alkhairi, Haƙiƙa hotunan sunyi matuƙar kyau, kuma sun ƙayatar sosai.