Online counter

Shekaru 58 da samun yanci: Buhari yayi gagarumin jawabi akan INEC, zabe na gaskiya da amana

Shekaru 58 da samun yanci: Buhari yayi gagarumin jawabi akan INEC, zabe na gaskiya da amana

LABARAI DAGA 24BLOG
Shugaban Kasa Muhammadu Buhai ya sake bayyana jajircewarsa wajen tabbatar da zabe na gaskiya da amana a kasar.
Shugaban kasar ya bayyana hakan a wani awabi da ya yi a safiyar ranar Litinin, 1 ga watan Oktoba domin raya ranar cikar Najeriya shekaru 58 da samun yancin kai.
Ya sake jadadd goyon bayansa akan zabe na gaskiya, cewa: “Na daukarwa kaina alkawari lokuta da dama domin tabbatar da cewa an gudaar da gaskiya na gaskiya da amana sannancewa hukumar zabe mai zaman kanta zata ci gaba da kasancewa kamar yada sunanta yake MAI ZAMAN KANTA dauke da ma’aikata da kudi yadda ya kamata. Akwatin kuri’’u ne yadda muke zainmu a gwamnatin da ke mulki da sunanmu.”
Da yake bayana ranar a matsayin daya daga cikin wanda ya zama wajibi a raya, Shugaban kasar ya yabama wadanda suka sadaukar da kansu don ganin Najeriya ta samu yanci.
Buhari ya kuma lissafo wasu nasaroi da gwamnatinsa ta samu ta fannin tatalin arzii, tsaro, yai da ta’addanci da saurasu, sanan ya sake tabatar da jajircewarsa wajenci gaba da ayyuka don ci gaban kasar.

Post a comment

0 Comments