WAKOKI DAGA 24BLOG

Sababbin Wakokin Ado Gwanja Na Shekarar Bana Ta 2018

By admin on February 5, 2018
under Kannywood
Wadannan sune sababbin wakokin da shahararren mawakin nan Adamu Isa wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya fitar a shekarar bana a jimillar kundi guda da yayi wa lakabi da “Ga Gwanja Album 2018”.
Wannan album dai na ga gwanja ya kunshi wakoki akalla guda goma sha biyu. Wadannan wakoki dai sun hada da ; Maimunatu, Yabon Annabi, Ga wuri ga waina, Lunguyya, Amarya, A Nigeria da dai sauransu.
Ga jerin wakokin
-Ado Gwanja Maimunatu
-Ado Gwanja Yabon Annabi
-Ado Gwanja Ga wuri ga waina
-Ado Gwanja Lunguyya
-Ado Gwanja Amarya
-Ado Gwanja A Nigeria
-Ado Gwanja Marmara
-Ado Gwanja Mama
-Ado Gwanja Tip Da Taya
-Ado Gwanja Gobe da waka kyauta
-Best of ga Gwanja
-Ado Gwanja Sama dai mata
Daga karshe kuma mawakin ya saki tallar wakokin sa da yake da kudurin saki a album na gaba wanda yayi wa taken Tambari
Bisa ga tsari da dokar kare hakkin malaka ta tanadar, baza mu samu damar cigaba da dora muku sababbin wakokin mawakin Ado Gwanja ba, sai dai zaku iya samun bayanai akan lokaci da kuma guraren da zaku iya samun wakokin su a shagunan kasuwanni dana yanar gizo-gizo.
Domin samun sababbin wakokin albums na Ado Gwanja sai ku rinka bibiyar shi a shafinsa na sadarwar zamani na Instagram ko ta Facebook.
Duk da haka zaku iya cigaba da Kasancewa da mu a arewamobile.com don samun bayanan kan lokaci da kuma gurare da zaku iya samun sababbin wakokin Ado Gwanja .