download here
MUSIC : Ali Jita - Aisha Yaba Sarauniya Latest Song
Post By: Mr Hausaloaded
official arewafresh
Subscriptions temporarily disabled.
Ku Tura A Social Media
Wakar Ali jita mai suna "Aisha Yaba Sarauniya" wannan wakar aure ce da rerawa wasu ma'aurata.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
Download and share.
Download Music Now Ga Amarya.
Aisha Yaba taka a hankali.
Ga amarya aisha Yaba juya hankali.
Sanu amarya sarauniya.
Aisha Yaba sarauniya ke samu tarbiya.
Aisha 'ya ce mai kokari.
Takunki tamkar sarauniya.
Ke samu gata a wajen uba.
Mai kyau da gazal da kwaliya.
Aisha ranar bukin kuce.
Aisha yaba Auren ki yazo da cigaba.
Aisha ke samu ayari.
Aisha ki bashi hakin ma'aurata da Allah ya fada.
Aisha kyauwo kina da shi
Aisha hankali kina da shi
Aisha ilimi kina da shi.
Allah sam bai hanaki ba.
Ina kawaye na aisha ku bamu juice mu sha.
Aisha sanu sanadari.