Messi ya warke ya dawo yin Atisaye
Bayan karyewar da yayi a hannun

LABARAI DAGA 24BLOG
dama ya tafi hutun sati 3 a wasan da Barcelona ta buga da Sevilla wanda aka tashi barca na cin 4-2, Messi ya bayyana cewa ya dawo yin atisaye.