Kun san sauyin da Oby ta ce za ta kawo idan ta kayar da Buhari?

LABARAI DAGA 24BLOG
Mai neman takarar shugabancin Najeriya a karkashin jam'iyyar ACPN Oby Ezekwesili ta ce za ta kawo sauye-sauye idan har ta samu nasarar zama a zaben 2019.