Online counter

Kuma dai! Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da gwamnonin Kano, Ogun da Zamfara

Kuma dai! Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da gwamnonin Kano, Ogun da Zamfara

LABARAI DAGA 24BLOG
Hadimin shugaba Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmed, ya bayyana hakan ne a shafin sada ra’ayi da zumuntarsa na Tuwita da ranan nan.
Game da cewarsa, gwamnonin da suke halarce a ganawar sune gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, gwamna Ibikunle Amosun na jihar Ogun, da gwamna AbdulAziz Yari na jihar Zamfara.
Amma Bashir Ahmed ya bayyana makasudin wannan ganawar nay au da Buhari ba. Masu sharhi kan al’amuran yau da kullum sun yi has ashen cewa sun kara zuwa ganin Buhari ne kan rikicin zaben fidda gwanin jam’iyyar da yaki ci yaki cinyewa har yanzu.

Post a Comment

0 Comments