DAUKO WAKAR 👈


Sabuwar wakar auren ado isah gwanja daga bakin Dj El-Faruq, yayita domin shima ya nuna farin cikinsa na wannan lokaci da Allah ya kawo na bikin shahararren mawakin mata wato ado gwanja.
Wannan itace waka ta biyu da muka kawo muku a cikin wakokin da aka yi na bikin mawakin.
Ku kasance damu a koda yaushe domin kawo muku wakoki dama labaran duniya a cikin wannan shafin namu na 24blog.com.ng