KAYAN HADI
  • Fulawa
  • Alkama
  • Sikari
  • Yis
  • Gishiri
  • Mai

YANADA ZA A SARRAFA
1. Da farko a tankade fulawa tare da alkama, sai a zuba yis da Sikari da gishiri , da mai kadan a kwaba
2. Sai a kai shi rana a ajiye har sai ya tashi
3. Daga nan sai ana gutsurowa ana fadada shi, ana yi masa huda a tsakiya ana soyawa a cikin mai mai zafi.
4. A yi masa jar suya a ci