Online counter

YANDA AKE HADA DANBUM ACCA

Abubuwan hadawa 

 • Acca kofi biyu
 • Karas 2
 • Kabeji 1/6
 • Albasa 1
 • Attarugu 2
 • Mai cokali 2
 • Maggi
 • Gishiri
 

Yadda ake hadawa

 1. A wanke Acca sannan a rege a zuba a madambaci ya yayi rabin dahuwa.
 2. Sai a sauke a yanka kabeji, da karas, da albasa, da attarugu, sannan da alayyahu.
 3. Sai a cakuda gaba daya harda accar a zuba mai, da maggi sannan da gishiri.
 4. A nan sai a sake mayarwa kan wuta ya karasa dahuwa. Da ya dahu shi ke nan danbun acca ya kammala sai a sauke a rarraba a sawa kowa na shi

Post a comment

0 Comments