Online counter

PDP tayi sabon shugaban jam'iyya a Legas

PDP tayi sabon shugaban jam'iyya a Legas

LABARAI DAGA 24BLOG 
A yau, Asabar ne jam'iyyar PDP reshen jihar Legas ta sanar da cewa jam'iyyar ta zabi Adegbola Dominic domin maye gurbin tsohon Ciyaman din jam'iyyar, Moshood Salvador wanda ya sauya
Sanarawan da fito ne daga bakin, Mataimakin Ciyaman na kasa (Yankin Kudu maso Yamma), Mr Eddy Olafeso, inda ya ce gwamnatin gudanarwa na jam'iyyar ta yanke shawarar za
Mr Olafeso ya yi kira ga sauran jami'an jam'iyyar su hada karfi da karfe domin ganin cewa jam'iyyar tayi nasara a babban zaben 2019 mai zuwa.
Ya kuma ce jam'iyyar ta sanar da Sufeta Janar na 'yan sanda da Hukumar Zabe INEC da Direkta Janar na DSS cewa daga yanzu Mr Dominic ne zai rika juya lamuran jam'iyyar a jihar Legas a matsayinsa na sabon shugaba.
Daga karshe ya yi kira ga sabon Ciyaman din ya dauki matakan kawo hadin kai tsakanin ''ya'yan jam'iyyar musamman a yanzu da zabe ke karatowa.

Post a Comment

0 Comments