Online counter

Matar Buhari da yar sa sun karfafa masa gwiwa bayan jawabin da yayi

Matar Buhari da yar sa sun karfafa masa gwiwa bayan jawabin da yayi 

-LABARAI DAGA 24BLOG
Uwargidan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha da ‘yar sa Halima sun karfafawa shugaban kasar gwiwa bayan ya kamala jawabinsa a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 73 wanda aka gudanar a birnin New York a ranar Talata, 25 ga watan Satumba.
Gwamnan jihar Edo, Godswin Obaseki da ministan lafiya, Isaac Adewole ma sun taya shugaban kasar murna kan jawabin da yayi a taron Majalisar Dinkin Duniyan.
Shugaba Buhari yayi kira ga a dauki mmataki na duk duniy kan cin hanci da rashawa, tsaro da kuma sabonta UN a jawabin nasa ga shugabannin duniya.
Buhari wada ya kasance na 14 cikin wadanda suka yi Magana a ranar farko na muhawaran, ya kuma bayyana matsayar Najeriya kan lamuran kasashen duniya.

Post a Comment

0 Comments