Online counter

Mama Taraba ta yi murabus daga gwamnatin Buhari, ta fita daga APC

Mama Taraba ta yi murabus daga gwamnatin Buhari, ta fita daga APC 

Labarin da ke shigowa da zafi zafi na nuna cewa ministar harkokin mata, Aisha Jummai Alhassan, wacce aka fi sani da Mama Taraba ta yi murabus daga kujerarta, sannan kuma ta fita daga jam'iyyar APC.
Yanzu-yanzu: Mama Taraba ta yi murabus daga gwamnatin Buhari, ta fita daga APC

Yanzu-yanzu: Mama Taraba ta yi murabus daga gwamnatin Buhari, ta fita daga APC (Karanta Wasikar)

Post a comment

0 Comments