Online counter

Ko kun san waye Bello Baba Ari - matukin jirgin da ya rasa ransa a hatsari a Abuja

Ko kun san waye Bello Baba Ari - matukin jirgin da ya rasa ransa a hatsari a Abuja

LABARAI DAGA 24BLOG
Sai dai ba kowa ne yasan matashin matukin jirgin ba wanda tuni har an rufe shi kamar yadda addinin muslunci ya tanada inda kuma jana'izar ta sa ta samu halartar manyan jami'an gwamnati daga sassa daban da
Cewa shi dai Marigayi Bello Baba Ari dai dan asalin jihar Yobe ne dake a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya kuma kamar yadda muka samu, shekarun sa 31 a duniya.
Haka zalika mun samu cewa Marigayin yana da aure sai dai kawo yanzu bamu tabbatar da sunan matar sa ba ko kuma suna da zuri'a a tsakani ko kuma a'a.
Da hafsan sojojin saman yake nuna juyayin sa game da marigayi, ya bayyana shi a matsayin jarumi da baya tsoron yaki kuma kwararre a wajen tukin jiragen yakin da rundunar za ta dade bata samu madadin sa ba.

Post a Comment

0 Comments