Online counter

Bikin manya: Shugabannin Najeriya sun halarci bikin diyar Ministan Buhari, hotuna

- labarai daga 24blog 
A ranar Asabar ne garin Birnin Kebbi na jihar Kebbi ya cika da manyan baki daga fadin Najeriya domin halartar daurin auren diyar ministan shari’a na kasa, Abubakar Malami.
Bikin manya: Shugabannin Najeriya sun halarci bikin diyar Ministan Buhari, hotuna

Bikin manya: Shugabannin Najeriya sun halarci bikin diyar Ministan Buhari, hotuna

An daura auren na Zakiyya Abubakar Malami da Saifullahi Gishiri a fadar sarkin Gwandu, Alhaji Muhammadu Bashar. 
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya samu tarbar girma yayin da ya isa garin Birnin Kebbi domin halartar daurin auren.
Gwamnonin jihohin Kaduna, Katsina, Jigawa, Zamfara, Sokoto da kuma mai masaukin baki gwamnan jihar Kebbi sun halarci wurin daurin auren
Bikin manya: Shugabannin Najeriya sun halarci bikin diyar Ministan Buhari, hotuna

Bikin manya: Shugabannin Najeriya sun halarci bikin diyar Ministan Buhari, hotuna

Post a comment

0 Comments