Online counter

An kwance wa gwamnan Legas zani a kasuwa, dukkan yan majalisar jihar basu yinsa

An kwance wa gwamnan Legas zani a kasuwa, dukkan yan majalisar jihar basu yinsa

LABARAI DAGA 24BLOG
'Yan majalisan sun bayyana matsayansu ne bayan wata taro da su kayi a yau Asabar karkashin jagorancin Kakakin majalisar jihar, Mudashiru Obasa inda dukkan 'yan majalisar suka sanya hannu a 
Sanarwan ta fito ne daga ciyaman din kwamitin sadarwa da tsare-tsare da tsaro na majalisar, Mr Adefunmilayo Tejuoso inda ya bayyana cewa sun dauki matakin ne bayan taron da suka gudanar ranar A
Kazalika, daya daga cikin masu neman takarar gwamna jihar Legas karkashin jam'iyyar APC, Obafemi Hamzat shima ya janye takararsa tare da marawa Sanwo-Olu baya.
Hamzat ya umurci dukkan magoya bayansu su marawa Sanwo-Olu baya a zaben fitar da gwani da za'a gudanar a jihar.
A halin yanzu Sanwo-Olu shine dan takarar da zai fafata da gwamna Akinwunmi Ambode wanda aka hasashen jigo a jam'iyyar ta APC, Cif Asiwaju Ahmed Bola Tinubu ne mai gidansa.

Post a comment

0 Comments